iqna

IQNA

marasa rinjaye
Daga sarkin Morocco;
Tehran (IQNA) Sarkin Maroko ya ba da tarin kur’ani mai tsarki ga al’ummar Musulmi marasa rinjaye a kasar Ivory Coast.
Lambar Labari: 3487812    Ranar Watsawa : 2022/09/06

Tehran (IQ) za a gudanar da taron karawa juna sani dangane mahangar marigayi Imam Khomeini a daidai lokacin tunawa da zagayowar lokacin rasuwarsa.
Lambar Labari: 3485971    Ranar Watsawa : 2021/06/01

Tehran (IQNA) a cikin shekarun baya-bayan nan gwamnatin kasar China tana daukar matakai na takura wa musulmin Uyghur na kasar da suna yaki da tsatsauran ra’ayi.
Lambar Labari: 3485675    Ranar Watsawa : 2021/02/21